Malaman Makaranta
Ministan sufuri na kasa, Rotimi Amaechi ya bada sanarwar Gwamnatin Buhari za ta gina sabuwar Jami’a. Ministan Buhari ya kai Jami’ar ne zuwa Jiharsa ta Ribas.
Shekaru shida da su ka wuce ne Boko Haram su ka rugurguza gidajen Malamai a Gwoza. Gwamnatin Babagana Zulum ta yi alkawari za ta sake gina gidajen Malama nan.
'Yan SSANU da NASU sun ce babu abin da zai hana su shiga yajin-aiki a ranar Juma’a. Wakilan kungiyoyin za su zauna da ‘ya ‘yansu kafin su dauki wata matsaya.
Muddin ana samun karuwar masu dauke da cutar da bude makarantu, PTF za ta nemi Gwamnonin Tarayya ta sa a rufe makarantu, bayan bude su da aka yi a kwanan nan
Gwamnati za ta yi zama da Ma’aikatan jami’a a kan sabon yajin-aiki. Ministan kwadago, Chris Ngige zai sa labule da Ma’aikatan Jami’an a karkashin SSANU da NASU.
Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Katsina, SP Gambo Isah, ya shaidawa manema labarai cewa sun kama mataimakin shugaban makarantar ne ranar 9 ga watan Janairu
Biyo bayan amincewa da bude dukkan makarantu a ranar 18 ga watan Janairu, gwamnatin tarayya ta sabunta sharudan da kowacce makaranta za ta dauka bayan an koma
Yawan masu dauke da cutar COVID-19 da ake samu ya sa za mu zauna a kan komawa aji. Yau ne ake tunani ma’aikatar ilmi za ta bayyana ranar da za a koma shiga aji.
Za ku ji abin da ya sa kungiyar ASUU ba ta goyon bayan a koma karatu bayan janye yajin-aiki. ASUU na ganin cewa ba a shiryawa yaki da COVID-19 a jami’o’i ba.
Malaman Makaranta
Samu kari