Maiduguri
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da mutuwar mutum uku yayin da wasu 21 suka jikkata a cunkoson da ya faru a Bama da ke jihar Borno yayin rabon kudin tallafi.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa an harbe wani matashi da bindiga a lokacin bikin naɗin sarauta a Gwoza, jihar Borno da ke Arewa maso Gabas.
Bayan Gwamna Babagana Umara Zulum ya haramta sayar da giya a Borno, Babban limamin Musulunci a jihar ya yaba da matakin da gwmanan ya ɗauka saboda tarbiyya.
Gwamna Babagana Umara Zulum ya kafa dokar hana sayar da man fetur a karamar hukumar Bama ta jihar Borno. Zulum ya dauki matakin ne kan Boko Haram
Yayin da ake yawan samun korafe-korafe na karuwar laifuffuka a Borno, Gwamna Babagana Zulum ya haramta sayar da giya, yana danganta hakan da karuwar miyagun dabi’u.
Gwamnatin Borno ta ce tsananin zafin rana ne ya haddasa tashin gobara a dakin ajiye makamai na barikin sojojin Giwa, ba wai hari ba ne aka kawo daga waje.
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da cewa an samu tashin gobara a barikin sojoji da ke Giwa saboda tsananin zafi. Lamarin ya jawo tashin boma bomai a barikin.
Kungiyar ISWAP ta dauki nauyin kai harin bam a Rann, jihar Borno, inda mutane 26 suka mutu ciki har da mata da yara; wasu sun yi konewar da ba a iya gane su.
Wasu mahara da ake zaton 'yan ta'addan Boko Haram ne sun kai hari a kan masu jana'iza a jihar Borno. An kashe mutane 15 tare da kona gidajen mutane da dama.
Maiduguri
Samu kari