Labaran Soyayya
Wani mutumi ya ga abin mamaki yayin da ya ɗauki budurwarsa zuwa Otal mai matuƙar nisa da gidansa domin su ji daɗi, amma bisa rashin sa'a sai ga matarsa da wani.
Wata matashiyar budurwa ta gano wani hadaddan saurayi a gidan cin abinci sannan ta tunkare shi da tayin soyayyarta. Ta tallata kanta da kyau amma ya ce sam.
Wata matar aure tana bakin ciki cewa mijinta na bata N30,000 ne kacal daga cikin N75,000 da yake dauka duk wata a matsayin albashi. Ta kira shi da kankamo.
Wani matashi ya rabu da budurwarsa bayan ta ki amsar wayar N120k da ya siyo mata. Budurwar ta haƙiƙance sai ya siyo mata wayar N345k cikin albashinsa na N400k.
Wani mutumi mai suna David Kaluhana mai shekarun 63 da ke da mata 15 da yara 107 ya bayyana cewa har yanzu yana son kari. Mutumin ya kuma bayyana cewa har.
Wani matashi ɗan Najeriya ya girgiza sosai bayan wacce zai aura ta nemi ya kawp N12m domin bikin aurensu. Hakan ya fusata matashin matuƙa inda ya ce ya fasa.
Wsta budurwa ta garzaya yanar gizo domin neman mijin aure. Budurwar mai samun N3.7m a wata, ta bayyana cewa tana son samun miji mai ɗaukar aƙalla N3m a wata.
Wata mata ta sha suka a soshiyal midiya bayan ta saki wasu hotunan yawon shakatawar da suka je tare da mijin nata. Ta tabbata hotunan mijin basa dauke da fuska.
Bayan shafe tsawon shekaru tana jira, wata mata yar Najeriya ta samu miji sannan sun shiga daga ciki. Ta auri sahibinta mazaunin Amurka tana da shekaru 53.
Labaran Soyayya
Samu kari