Labaran Soyayya
Wata budurwa a jihar Kaduna ta kai ƙarar mahaifinta gaban kotun shari'ar musulunci, kan yunƙurin sa na yi mata auren dole. Budurwar tace tana da mai sonta.
Wani matashi ya fusata samari sosai, bayan bayyanar wani saƙon sa da ya turawa tsohuwar budurwarsa, yana neman ta yafe masa ta dawo su cigaba da soyayya...
Wata mata 'yar Najeriya ta haddasa gaddama da cece kuce yayin da ta wallafa hotunanta kashi uku, kafin aure, lokacin tana da aure da bayan mutuwar aurenta.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta caccaki saurayinta kan aike mata N70,000 maimakon N400,000. Ta yi masa wankin babban bargo da barazanar rabuwa da shi.
Wata matashiyar budurwa ta shiga damuwa bayan mahaifiyarta ta kai mata ziyarar bazata gidan aurenta, ta ce sam mijinta ya ce bai son ganin danginta a gidansa.
Wani magidanci mai neman masoyiya a yanar gizo, ya ƙare da turawa ɗiyar sa kuɗi ba tare da ya sani ba a matsayin masoyiyar sa. Ɗiyar ta sa ce dai ta shaida haka
Wani bidiyo ya nuno lokacin da wani matashin saurayi ya yi wa budurwarsa kyautar bazata na wata tsaleliyar mota sabuwa dal. Mutane sun tofa albarkacin bakinsu.
Wata mai amfani da TikTok ta wallafa yadda wani uba ya fashe da kuka wiwi yayin bikin diyarsa, kuma hakan ya tsuma zukatan mutane da dama a soshiyal midiya.
Wasu ma’aurata da suka fara rayuwa tun basu da komai na more rayuwa sun saki hoton sauyawarsu bayan shafe tsawon shekaru tare da gwagwarmaya da son junansu.
Labaran Soyayya
Samu kari