
Auren jinsi







Jami’an tsaron kasar Ingila sun yi karin-haske, sun ce ana binciken Raymond Dokpesi wanda aka kama a ranar Lahadi ne bisa zargin fyade tun a shekarar 2019.

A taron wani aure, anga wani ango ya mari matarsa a gaban wani malamin majami'a a cikin maja'mi'ar. Abinda ya farun na marin, wani wanda ya halarci daurin auren

majalissar dokokin kasar Indonesiya sun sanya dokar hana saduwa da mace kafin aure tare da rage tsauri kan ddokokin kasar na safarr miyagun kwayoyi a fadin kasa

Soyayyar Ibrahim Adam da masoyiyarsa, Aisha Abdulrahman Haruna ta ba mutane mamaki. Sai da masoyan suka yi shekaru ba su tare, kwatsam kaddara ta dawo da su.

A Arewa maso gabashin Najeriya, ana aurar da yara da karfi-da yaji saboda talauci. Iyaye su na aurar da yara mata saboda su samu kudin biyan bashin gona a Yobe.

Jami'an rundunar yan sanda a jihar Nasarawa sun cika hannu da wasu migayu su shida wadanda suke damfarar jama’a ta manhajar kulla alaka tsakanin yan luwadi.
Auren jinsi
Samu kari