Jihar Legas
Jam'iyyar PDP ta ɗauki matakin ladabtar wa a jihar Legas kan shugaban jam'iyyar da mataimakin sa na jihar. Ana zargin su da cin dunduniyar jam'iyya a zaɓe.
Wani gini mai hawa 7 da ake kan aikin ginawa ya kife a Banana Island cikin jihar Legas, jami'an ba da agaji sun kai ɗauki don zaro ma'aikata da suka makale.
Rahotanni sun bayyana cewa an dakatar da shugaban kamfanin jirgin sama na Arik Air, daga shiga cikin harabar kamfanin. Jami'an tsaro sun bayar da dalilai..
Rahoton da muke samu ya bayyana yadda wasu 'yan daba suka hallaka wani jami'in dan sanda a jihar Legas tare da jikkata wasu abokan aikinsa a wani sabon hari.
An samu asarar a rikicin da ya ɓarke tsakanin ƴan sanda da ƴan achaɓa a jihar Legas. Wani jami'in ɗan sanda guda ɗaya ya rasa ransa a cikin rikicin da ya ɓarke.
An hangi Portable mai wakar zazoo ya shiga masallaci zai yi sallah bayan yan sanda sun bada belinsa. An tsare shi ne kan zarginsa da dukan wani yaronsa a Legas
Tsohon ministan sufurin jiragen sama a Najeriya, Osita Chidoka, ya yi babban rashi ranar Litinin da ta shiga, mahaifiyarsa ta rasu tana da shekaru 75 a duniya.
Yadda Zamfara da Legas Suka ja Ragamar Jihohin Najeriya Wajen Dogaro da Kai Hukumar Tace Jihohin Sune Sune Akan Gaba Wajen Samar Da Kudaden Shiga Na Cikin Gida
An kama Fredrick Nwajagu, Eze Ndigbo na Ajao da ke jihar Lagas, wanda aka gani a wani bidiyo da ya yadu yana barazanar kawo yan IPOB jihar ta kudu maso yamma.
Jihar Legas
Samu kari