Jihar Legas
Wata yarinya a Najeriya ta koka kan yadda tayi tafiya mai dogon zango daga Jos har jihar Lagos don kai ziyara wurin saurayinta, ta ce ko sisin kobo bai bata ba.
Wani dan Najeriya ya wallafa wani faifan bidiyo tare da Wales Morgan in da yake nuna dankareren gidan da yake biyan kudin haya har 2m, ya koka kan rashin ruwa.
Mataimakiyar gwamna ta farko a Najeriya Hajiya Sinatu OJikutu ta yi amai ta lashe kan ikirarin da ta yi na cewar za ta bar Najeriya in Tinubu ya ci zaben shugab
Rahoton da ke shigowa yanzu haka ya nuna cewa shararriyar kasuwar nan ta ƙasa da ƙasa da ke Ojo a Legas ta kama da wuta, jami'an kashe gobara suka dira wurin.
Wata kotu da ke zamanta a Sabo a yankin Yaba a jihar Legas ta bada belin shugaban kabilar Ibo mazauna Ajawo a jihar, Fredrick Nwajagu wanda ya yi barazanar.
Wata mata mai suna Fatima Abdul Rahman 'yar kimanin shekaru 42 da haihuwa ta kashe kishiyarta mai suna Adizat Abdul Rahman wacce take ɗauke da juna biyu a Legas
Jami'ar jihar Legas ta yiwa dalibai gata yayin da ta kawo kekuna domin dalibai su ke hawa suna yawo a cikin jami'ar ba tare da wata matsala ta yawo ba a haraba.
Rukunin farko na motocin bas masu amfani da lantarki da aka shigo da su don saukaka sufuri a Lagas sun iso, Gwamna Sanwo-Olu ya saki hotuna a soshiyal midiya.
Rundunar yan sanda ta jihar Legas ta yi nasarar kama wani magidanci da matarsa kan zarginsu da garkuwa da kansu tare da neman fansar N5m don yan uwansu su biya.
Jihar Legas
Samu kari