Jihar Legas
Rundunar yan sandan Najeriya ta sanar da cewa ta kama wasu mutane uku da ake zargin sune ke gudanar da shafin wallafa labarai na Gistlover wanda ya yi kaurin suna.
Rundunar 'yan sanda ta sallami wasu jami'anta guda biyu tare da shirin gurfanar da su gaban kotu. An kama su da laifin aikata fashi da makami tare da 'yan bijilante.
Hukumar Yaki da Cin Hanci ta EFCC, ta sauka a babban ofishin kamfanin Dangote da ke Legas don gudanar da bincike da ke da alaka da tsohon gwamnan CBN, Emefiele.
Wasu matasa shida daga jihar Kaduna za su fuskanci fushin gwamnatin jihar Legas kan takardun bogi. Matasan sun yi amfani da takardun zama 'yan Legas ne.
Jami'an 'yan sanda biyu sun jikkata bayan wasu direbobin mota biyu sun murkushe su da gan-gan a jihar Legas, tuni aka kwashe su zuwa asibiti don ba su kulawa.
Shahararren Fasto a Najeriya, Enoch Adeboye ya yi hasashen abubuwan da za su faru na wahala kafin samun sauki a sabuwar shekarar 2024 da za a shiga.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake sanya yan Najeriya suna tofa albrkacin bakinsu bayan ya hana jami'an tsato dakatar da shi daga gaisawa da Okoya.
Hukumar NDLEA ta kama wasu mutane da ake zarginsu da safarar miyagun kwayoyi ciki har da wanda ke sayarwa yan bindiga kwaya a jihohin Zamfara da Kebbi.
Wasu yan Legas sun yi wa ayarin motocin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ihu suna cewa muna jin yunwa a harshen Yarbanci, a hutun da yake yi a Legas.
Jihar Legas
Samu kari