Jihar Legas
An yi kira ga Musulmai a Kudu maso Yamma da su ki zabar ɗan takarar gwamna da ba zai goyi bayan kafa Shari’ar Musulunci don tabbatar da hakkinsu na doka ba.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) ta samu nasarar cafke wasu dillalan hodar iblis. Wadanda akw zargin sun fitar da hodar daga cikinsu.
Tsohon gwamnan Osun, Rauf Aregbesola ya gana da Sanata Rabiu Kwankwaso sun gana a jihar Legas da ake zargin bai rasa nasaba na zaben 2027 mai zuwa.
Fitaccen jarumin Nollywood wanda ke koyarwa a jami'ar Port Harcourt, Columbus Irisoanga da aka sani da taka rawar boka a fina-finai, ya riga mu gidan gaskiya
Wani mutum sanye da kayan ‘yan sanda ya harbi jami’in FRSC a Legas yayin kaddamar da atisayen binciken lambar mota, lamarin ya jawo dakatar da atisayen.
Jami’an NDLEA sun kama dan kasuwa, Chijioke Igbokwe da hodar Iblis 81 a cikinsa. An yi masa tiyata bayan da ƙwayoyi 57 sun makale masa bayan kwanaki bakwai.
Tsohon ministan sadarwa, Adebayo Shittu, ya yi tsokaci kan ce-ce-ku-ce da ake yi game kafa shari'ar Musulunci a Kudu maso Yamma, yana cewa jahilci ne ke haddasawa.
An yi zama a kotu kan tuhumar mai garkuwa da mutane, Chukwudimeme Onwuamadike, wanda aka fi sani da Evans, inda ya bukaci sassauci kan zargin da ake yi masa.
Dan daudu, Idris Okuneye da aka fi sani da Bobrisky ya bayyana yadda ya rasa budurcinsa kuma ya dirka wa wata mace juna biyu lokacin da yake jami’a.
Jihar Legas
Samu kari