Jihar Legas
Shugaban ƙaramar hukumar Agege a jihar Legas ya rufe masallaci na wucin gadi sakamakom ɓarkewar rigimar limanci, ya ce zai kira zama da kowane ɓangare.
Tsohon Kakakin Majalisar Dokokin jihar Legas, Mudashiru Obasa, ya bayyana dalilin da ya sa yake fuskantar matsaloli inda ya ce neman kujerar gwamna ba matsala ba ne.
Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya tura sakon ta’aziyya ga Musulmai da Kiristoci kan mutuwar Qamardeen Ajala da Engr. Sunday Makinde.
Malamin a jami'ar Legas, Farfesa Tajudeen Yusuf ya haddace Kur'ani yana shekaru 59 a duniya. Ya yi kira ga al'ummar Musulmi su rungumi karatun Kur'ani.
Wasu daga cikin gidajen mai a kasar nan sun fara gyara farashin litar fetur bayan matatar Dangote ta sanar da karin farashi, sannan an samu kari a duniya.
Ana ta magana kan takarar gwamna na Seyi Tinubu a jihar Lagos inda jigon APC, Joe Igbokwe ya ce kira na amincewa da lamarin zai kawo rarrabuwa ne kawai.
Wata kungiya ta fara tone tone kan maganar takarar gwamnan Legas da aka ce dan Tinubu, Seyi Tinubu ya cancanta a 2027. Kungiyar ta ce ba dan jihar Legas ba ne.
Wasu malaman addinin Musulunci Kudu maso Yammacin Najeriya sun jaddada goyon bayansu ga kudirin dake fasalin harajin da Tinubu ya kai Majalisar tarayya.
Wani kusa a jam'iyyar APC ya ce kakakin majalisar Legas da aka tsige, Mudashiru Obasa ya nuna takama yayin da aka kira shi zuwa sulhu a gaban shugaba Bola Tinubu.
Jihar Legas
Samu kari