Lafiya Uwar Jiki
Kwamandan rundunar Ofireshon Lafiya Dole, Manjo Janar Nicholas, ya tabbatar da hakan yayin mika mutane fiye da 82 da su ka kubutar daga hannun mayakan kungiyar Boko Haram ga hukumar bayar da agajin gaggawa (SEMA) a jihar Maiduguri
A sakamakon haka ne, a wani littafi Fruits of Warm Climates wallafar wata mata, Julia Morton, da kuma mujallai daban-daban na kiwon lafiya sun bayyana cewa, yawan amfani da lemun tsami ya kan haifar da cututtuka da suka haɗar da.
A yayin da mutum ke shaƙar hayaƙin sigari, akwai ƙwayoyin cutar daji dake yado a sassan jikin mutum wanda ke farawa daga hunhu sannan su ƙarasa zuwa sauran dukkanin jiki, wanda idan abin yayi kamari sai dai rai kuma yayi halin sa.
Mun samu labari an yi gargadi ga masu Kwanciya da ‘yar tsana domin gudun haihuwa. Hakan ya sabawa koyarwar addini inji wata kwararra. Amma masana sun ce babu laifi wajen jinkirta haihuwa saboda sha’anin lafiya.
Cibiyar kimiyya na,National Institute for Pharmacutical Research and Development, NIPRD, ta hada magunguna gargajiya guda shida da zai magance cutar Ebola da Malairiya a jikin dan Adam cibiyar ta fitar da magunagunan baya gwaji
Ko kun san cewa akwai wasu kalolin abinci wadanda su ke taimakawa wurin narkewar abinci? Ga uwa uba karin lafiya da kuma rigakafin cututtuka da su ke yi. Ba su tsaya ga nan ba, hatta nutsuwa da kuzari da kuma samun barci mai dadi.
Kungiyar masana kimiyan magunguna na Najeriya ta yi gargadi kan amfani da kwayoyin maganin ciwon kai da zazabi wato Paracetamol ba kan ka'ida ba domin hakan na yin lahani ga hanta da kodar dan adam bayan lokaci mai tsawo.
Babban Sakataren hukumar samar da lafiya na jihar Jigawa (JSPHDA) ya ce ba'a samu bullar cutar shan inna a jihar ba har na tsawon shekaru 6 da suka wuce. Ya bayyana hakan ne a hirar da ya yi da kamfanin dillanci labarai (NAN).
Yanzu kuma mun ji cewa za a fitar Yusuf Buhari kasar waje. Kwanakin baya kun ji cewa ana cigaba da yi wa Yaron Shugaban Kasa Buhari addu’o’i na musamman.An yi wa Yusuf Buhari addu’a bayan an dawo hutun sabuwar shekara.
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari