Hotunan katafaren dakin karatu na zamani da shugaba Buhari ya bude a jihar Nasarawa

Hotunan katafaren dakin karatu na zamani da shugaba Buhari ya bude a jihar Nasarawa

A yau ne shugaba Buhari ya kai ziyarar aiki jihar Nasarawa kamar yadda Legit.ng ta sanar a labaranta na yau.

Yayin ziyarar sa ta yau, shugaba Buhari, ya bude wasu aiyuka da gwamnatin jihar ta yi. Daga cikin aiyukan da shugaban ya bude sun hada da wani katafaren dakin karatu na zamani (Ta'al e-library), makaranta da wata cibiyar kula da lafiya.

Hotunan katafaren dakin karatu na zamani da shugaba Buhari ya bude a jihar Nasarawa
katafaren dakin karatu na zamani da shugaba Buhari ya bude a jihar Nasarawa

Hotunan katafaren dakin karatu na zamani da shugaba Buhari ya bude a jihar Nasarawa
katafaren dakin karatu na zamani da shugaba Buhari ya bude a jihar Nasarawa

DUBA WANNAN: Wani soja ya yi yunkurin kashe kansa bayan ya bindige matar sa da 'yan uwanta biyu

Hotunan katafaren dakin karatu na zamani da shugaba Buhari ya bude a jihar Nasarawa
Shugaba Buhari ya bude dakin karatu a jihar Nasarawa

Hotunan katafaren dakin karatu na zamani da shugaba Buhari ya bude a jihar Nasarawa
Buhari yayin bude dakin karatu a jihar Nasarawa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng