Lafiya Uwar Jiki
Wata mata ta kekasa kasa ta hana ayi wa diyar ta mai shekaru biyu a duniya maganin cutar daji da ta kama idonta na hagu, domin ta dinga samun sadaka da ita. Wata kungiyar taimakon kai da kai mai suna Global Initiative for Peace...
A ranar juma'ar nan ne hukumar yaki da sha da safarar miyagun kwayoyi (NDLEA), reshen jihar Kogi tace ta kama mutane 60 masu safarar miyagun kwayoyi da kuma kwayoyi masu nauyin kilogram 976.2, a tsakanin watan Afirilu da wata...
Hukummar kiwon lafiya ta duniya (WHO) ta ce ta samo wani sabon magani mai suna Carbetocin wanda zai iya ceto dubunnan matan da ke rasa rayukansu gurin haihuwa a duk shekara. Kungiyar tace an inganta maganin da sababbin fa'idoji..
Babu shakka shan ruwan sanyi yana da matukar dadi da musamman ma lokacin da gari ya yi zafi, sai dai duk dadinsa, masanna sun gano cewa akwai wasu illoli da ya ke haifar wa a jikin dan adam saboda haka ya zama dole a rika takatsan
A nasa jawaban, shugaban jami'ar ta Kaduna, Farfesa Muhammad Tanko ya bayyana cewa, ana fama da wannan babbar barazana a kasar nan ne sakamakon watsi da ilimi da kalubalai na cutar amosanin jini cikin shekarun da suka shude.
Farfesa Janet Ajuluchukwu, wata kwararriyar likitar Zuciya dake karantarwa a Asibitin Koyarwa na Jami'ar Jihar Legas a yankin Idi-Araba ta bayyana cewa, Maza sun yiwa Mata zarra da Fintinkau wajen kamuwa da matsalolin na zuciya.
Shan shisha ya zama ruwan daren a Najeriya kuma ba'a masa kallon wani abu mai hadari misali tsakanin matasa a cewar shugaban sashin kula da cuttuka masu yaduwa na ma'aikatar lafiya na tarayya, Dacta Nnnena Ezeigwe. Ta ce abin damu
Hukumar yaki da sha da safarar miyagun kwayoyi ta jihar Edo ta kama wani mai suna Raymond Ojero, mai shekaru 40, da Indian Hemp mai nauyin kilo 37, wadda kudin ta ya kai kimanin naira 370,000. Mun samu rahoton cewa an kama mai...
In kun kula, zaku ga iska mai kyau, tafi ruwa ko abinci amfani, ga duk wani mai motsi a doron kasa, shi yasa ma, zaka iya jure kwanaki babu abinci, awanni babu ruwa, amma iska? ko minti daya baka isa ka jure ba babu ita a huhunka
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari