Labarin Sojojin Najeriya
Daya daga cikin jami’an soji da ke sa ido a babban kanti na Banex da ke unguwar Wuse 2 a Abuja, ya mari wata mata har ta fada doguwar suma, an kuma bar wajen da ita.
Rahoto ya bayyana yadda sojoji suka ceto wasu mutanen da aka sace tsawon shekaru 10 da suka wuce a cikin dajin Sambisa da ke jihar Borno a Arewacin Najeriya.
An samu yamutsi a kasuwar Banex da ke Wuse a birnin tarayya Abuja bayan wasu bata gari sun afkawa sojojin Najeriya biyo bayan sabani da aka samu tsakaninsu.
Tsohon Janar na sojoji, Garba Duba wanda ya fafata a juyin mulkin shekarar 1966, ya riga mu gidan gaskiya a yau Juma'a 18 ga watan Mayu a birnin Abuja.
Rundunar sojojin Najeriya ta samu nasarar daƙile yunƙurin wasu ƴan bindiga na kao hari hari a yankin ƙaramar hukumar Birnin Gwari da ke jihar Kaduna.
Kungiyar tarayyar kashen turai (EU) za ta bada gudumawa wajen yaki da ta'addanci da farfado daa yankin Arewa maso gabas. Rundunar sojin Najeriya ne ta bayyana haka.
Rundunar sojin Najeriy ta sanar da cewa yan ta'addan ISWAP da Boko Haram 47 sun mika wuya a jihar Borno. Jami'in hulda da jama'a na rundunar ne ya sanar da haka.
Dakarun Operation Desert Sanity III da Operation Hadin Kai sun kashe Mallam Muhammad, babban kwamandan ISWAP mai kula da hada bama-bama a dajin Sambisa.
Sojojin Najeriya sun kama barayin danyen mai da rijiyoyin bogi sama da biyar da kuma danyen mai lita 45,000 a Ribas. Laftanal Kanal Ishaya Manga ne ya bayyana hakan.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari