Labarin Sojojin Najeriya
A ci gaba da lallashin ƙasashen Nijar Mali da Burkina Faso, babban hafsan tsaron Najeriya Janar Christopher Musa ya kai ziyara ga takawaransa na Nijar.
An gudanar da jana'izar da sojan ruwan Najeriya, Laftanal Kwamanda Gideon Yashim Gwaza, wanda ya rasu yayin ceto wasu mutane da jirginsu ya kusa nutsewa.
A wannan rahoton za ku ji cewa rundunar yan sandan Kaduna ta bayyana samun nasara kan miyagun da su ka addabi jihar bayan an kama mai safarar kakin sojoji.
Hedikwatar tsaro ta kasa ta yi bayani kan dalilin da ya sanya dakarun sojoji suka janye daga yankunan da ke fama da matsalar hare-haren 'yan bindiga a jihar Neja.
Shugaban rundunar sojojin ƙasan Najeriya, Laftanar Janar Lagbaja ya ce ko alama sojoji ba za su kawar da gwamnatin demomuraɗiyya a ƙasar nan ba .
Babban hafsan sojin Najeriya, Manjo Janar Taoreed Lagbaja ya ce ba za su saurari masu son juyin mulki ba kamar yadda wasu ke ta kiraye-kirayen a yi.
Dakarun sojohin Najeriya sun samu nasara kan miyagun 'yan ta'addan da ke aikata ta'addanci a jihar Kaduna. Sojojin sun kwato makamai masu tarin yawa.
Tsohon ministan sadarwa, Farfesa Ali Isa Ibrahim Pantami, ya yi magana kan hanyar kawo karshen 'yan bindiga da sauran matsalar rashin tsaron da ake fama da ita.
Rundunar sojojin saman Najeriya ta bayyana cewa dakarunta sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda masu yawan gaske a wasu hare-hare a jihohin Kaduna da Zamfara.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari