Labaran Duniya
Kamfanin Meta wadanda sune suka mallaka dandalin sada zumunta na Facebook sun sallami sama da ma’aikatansa 11,000 wanda hakan ke nuna kashi 13 ne aka sallama.
Kuma dai, kamfanin jirgin Emirates ya ce daga yanzu ba zai sake jigilar fasinjoji zuwa Najeriya ba saboda rike masa makudan miliyoyin daloli da Najeriya tayi.
Wata mata mai suna Amanda Azubuike, wacce yar asalin Najeriya ne amma haifafan Landan, Birtaniya ta zama Janar a rundunar sojojin Amurka bayan shafe shekaru.
Elon Musk, sabon mammalakin dandalin Twitter ya bayyana cewa zai bude shafukan wasu mutane da aka toshe irinsu tsohon shugaban Amurka Donald Trump da wasu mutan
Wata matar aure ta gaji da boye sirrin yadda ta ci amanar mijinta, ta bayyana yadda Direbanta ya mata ciki har sau biyu bayan mijinta ya gaza tsawon shekaru.
An gano cewa, kafar sada zumuntar zamani ta Twitter tana da niyyar kallafawa jama’a harajin $20 amma ga duk masu asusun da aka tantance daga watan Nuwamba.
Kamar yadda aka gano, mutumin 'dan asalin kasar Angola kuma hangamemen bakinsa yana daukan gwangwanin kacokan lemu mai cin 330ml guda daya kacokan a bakinsa.
An harbe wani ango har lahira a yayin da ake tsaka da shagalin bikinsa a cikin kuskure inda aka bar wa amarya gawarsa kwance cikin jini cike da tashin hankali.
Wadanda Suka sanshi ko suka karanta wani abu a kan shi, sun san irin albarkatacciyar rayuwar da yayi. An gano cewa ‘yan kwallo da sanannu a duniya na nuna mis..
Labaran Duniya
Samu kari