Labaran Duniya
Etta Ng Chok, diyar Jackie Chan Kong-sang an gan ta tana layin bara domin karbar abinci a Toronto duk da mahaifinta yana da dukiyar da ta kai $400 miliyan.
Hukumomi a Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) a ranar Juma'a ta yanke shawarar haramtawa yan Najeriya Biza shiga birnin Dubai gaba daya daga yanzu zuwa lokaci
Wani shahararren karen ‘yan sanda yayi suna, ya zama abun nuni a Brazil bayan shuhurar da yayi a kafafen sada zumuntar zamani. Yana yawo da bindiga da gilashi.
Kamar yadda Bloomberg suka bayyana, manyan attajiran Afrika basu girgiza ba yayin da aka samu sauyi a arzikinsu a watan Oktoban 2022. Dangote ne a kan gaba.
Sabuwar firayim ministan Ingila, Liz Truss, a ranar Alhamis tayi murabus daga mukaminta kasa da watanni biyu da shi farts ofishinta, rahotanni sun bayyana.
Abdullah, wanda a halin yanzu ya kasance kwararren ‘dan kwallon kafa ne bai sake ganin mahaifiyarba bayan da suka rabu da mahaifinsa, shekaru 30 da suka gabata.
Wani jirgin rundunar sojin ƙasar Rasha ya samu matsala ya afka kan wani gini da mutane ke zama kudancin birnin Yeysk, mutane 13 sun rasa rayukansu wasu dama
Sabon rahoton da aka fitar ya nuna cewa Najeriya ta shiga jerin kasahen da yunwa ta illata a faɗin duniya duk da kokarin gwamnati mai ci wajen yakar talauci.
Rahoton ya nuna cewa Elon Muska yana da tarin dukiya da ta kai $198 biliyan. Duk da kuwa wannan yawan dukiyar, Musk bai zo ko kusa da basarake Mansa Musa ba.
Labaran Duniya
Samu kari