Labaran Duniya
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta zargi APC da Shugaba Tinubu da son yin amfani da rikicin juyin mulkin Nijar domim sanya dokar ta ɓaci a Najeriya.
Malaman addinin Musulunci a Najeriya sun samu nasarar tattaunawa da sojojin juyin mulki a Janhuriyar Nijar yayin da ake tsaka da rikici tsakaninsu da ECOWAS.
Shugaban juyin mulkin jamhuriyar Nijar, Janar Abdourahamane Tchiani, ya amince zai hau tattauna da ƙungiyar raya tattalin ƙasashen Afirika ta yamma (ECOWAS).
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi, ya ba iwa kungiyar ECOWAS shawarwari kan yadda za a shawo kan rikicin da ke faruwa a Jamhuriyar Nijar.
Kungiyar kasashen raya tattalin ƙasashen Afrika ta Yamma (ECOWAS), ta gargaɗi Rasha kan yin katsalandan a cikin rikicin jamhuriyar Nijar ta amfani da Wagner.
Ofishin jakadancin Najeriya a Nijar ya fito fili ya yi magana kan batun cinnawa ginin ofishin wuta da aka ce an yi a yayin da ake zanga-zanga kan juyin mulki.
Wata tsohuwa mai shekara 110 a duniya ta yanke shawarar komawa makaranta, domin samun ilmi a ƙasar Saudiyya. Ta ce tana farin ciki da hukuncin da ta yanke.
Manyan hafsoshin tsaro na ƙungiyar raya tattalin arziƙin ƙasashen Afirika ta Yamma (ECOWAS), sun ɗage gudanar da taron da za su yi a kan juyin mulkin Nijar.
Majalisar dattawan Najeriya ta gayawa Shugaba Bola Tinubu cewa babu batun fafata yaƙi ɗa jamhuriyar Nijar saboda kifar da gwamnatin farar hula da sojoji suka yi
Labaran Duniya
Samu kari