Kwankwasiyya
Labarin da ke iso mu ya bayyana yadda kotun sauraran kararrakin zabe ta tabbatar da tsige dan majalisar wakilai daga Kano bisa aikata rashin gaskiya.
Tsagin tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso, sun fara shirin sauya tambarin jam'iyyar NNPP da kundin tsarin mulkin jam'iyyar domin rage wa wasu ƙarfi.
A rahoton nan, mun tattako maku sunayen wadanda kotu ta raba da kujerunsu sun hada da Sanatoci da wasu daga cikin ‘yan majalisar wakilan tarayya.
Jam’iyyar NNPP ta tsira da kujerar Sagir Kogi mai wakiltar birnin Kano. APC ta gabatar da takardun da ba su da alaka ta kusa ko ta nesa da shari’ar da ake yi.
Kwanan nan Abba Kabir Yusuf ya hadu da wani matashi a Kano. Yusuf Sulaiman Sumaila ya maida N328,115.75 da aka tura cikin asusun mahaifinsu wanda ya rasu a 2022
Gwamnatin Kano ta raba buhunan shinkafa fiye da 270,000 da kananan buhunan masara 160, 000. Abba Gida Gida ya rabawa Mata dabbobi domin ayi kiwo a kauyuka.
Za a ji babbar Kotun Jihar Kano ta dakatar da jam’iyyar NNPP daga korar da ta yi wa dan takararta na Shugaban Kasa a zaɓen da ya gabata, Rabi’u Musa Kwankwaso.
Kotun sauraron kararrakin zabe a Jihar Kano ta yi fatali da karar da ɗan Shugaban jam’iyyar APC na Kasa, Umar Abdullahi (Abba) Ganduje ya shigar a gabanta.
‘Yan taware a NNPP su na zargin ‘Yan bangaren Rabiu Musa Kwankwaso da handame Naira Biliyan 1. An juyo kan mutanen Kwankwaso a rikicin, za a binciki kudin fam.
Kwankwasiyya
Samu kari