Kwankwasiyya
Shugaban jam’iyyar APC na kasa ya ce Nasiru Gawuna zai karbi mulkin Kano, Abdullahi Ganduje ya fitar da jawabi bayan nasarar da Alhasan Ado Doguwa a kotu.
Rigingimun jam'iyyar NNPP sun buɗe sabon babi yayin da masu ruwa da tsaki a jam'iyyar na shiyyar Arewa maso Yamma suka amince da matakin korar Kwankwaso.
An ga matasa da suka ƙunshi maza da mata waɗan da suka haddace Alƙur'ani mai girma sun yi cincirindo a gidan Rabiu Kwankwaso domin neman gurbin shiga makaranta.
Abba Gida-Gida ya fadi yadda aka samu dukiyar yin ayyuka bayan samun gwamnati babu kudi. Gwamna ya ce bai shigo wannan gwamnatin ne domin ya yi sata ba.
An gano yadda tsohon Shugaban Hukumar KASCO da ‘ya ‘yansa su ka wawuri N4bn a Kano, yanzu haka Ana shari’a tsakanin tsohon shugaban da Gwamnatin Abba Kabir Yusuf.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sake daukar nauyin dalibai 1001 zuwa kasashen waje don karo karatu, daliban za su fara tashi a yau Juma'a.
Shugaban 'yan taware a NNPP ya ce wasu katti sun zo har sakatariyar jam'iyya da bindiga za a kashe shi kan rikicinsu da Rabiu Kwankwaso wanda ya yi takara a 2023.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf za ta tura yara da-dama zuwa Indiya su yi digirgir, kuma ta biyawa dalibai 57, 000 kudin jarrabawar gama sakandare na NECO da NBTE.
Rabiu Musa Kwankwaso ya yi jawabi a wajen walimar aurar da Hisbah ta gudanar, jagoran ya ce babu abin da ya ke yawan raba aure a duniyar yau irin duba waya.
Kwankwasiyya
Samu kari