Kwankwasiyya
Kamar yadda ya fada a dandalin Twitter, Hon. Abdulmumin Jibrin (NNPP) ya sake yin rabon tsabar kudi ga al’ummar da yake wakilta a majalisar tarayya daga Kano.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya cigaba da yin ruwan nadin mukamai a Kano. An zargi da Abba Gida Gida da nada mutane 3 a kowace karamar hukuma domin yakar APC
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta yi martani kan jita-jitar cewa NNPP ta yi zama don bar wa Abba Kabir kujerarshi da kuma koma wa jam'iyyar APC.
Mun tattaro jerin gaba 6 da su ka fi zafi a siyasar Najeriya. Magoya bayan Rabiu Kwankwaso da na Malam Ibrahim Shekarau da Abdullahi Ganduje ba su jituwa a Kano
Jam’iyyu da ‘yan takara daukaka sun daukaka kara zuwa Kotun Koli a kan zaben gwamnoni irinsu Kano, Filato, Abia, Delta, Kuros Riba, Ribas, Legas da Sokoto.
Abdulmumin Jibrin ya hadu da shugaban kasa Bola Tinubu a Aso Rock a ranar Juma'a, sun tattauna a kan abin da ya shafi siyasar Kano da shugaban kasan.
Jigon jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Kwankwaso ya ka ziyarar jaje a jihar Kaduna game da harin bam da sojoji su ka yi kan masu Maulidi a kauyen Tudun Biri.
Fitaccen mawakin suyasar nan, Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara tare da wasu jaruman Kannywood maza da mata sun roki mazauna Kano su rungumi zaman lafiya.
A yayin da Kanawa ke jiran hukuncin da Kotun Koli za ta yanke kan zabe Kano, wanda ya kafa NNPP, Boniface Aniebonam ya shirya addu'a ta musamman don nasarar Abba.
Kwankwasiyya
Samu kari