Kwankwasiyya
Al'umma sun bayyana fargabar samuwar rikicin siyasa a Kano samakon shirin gurfanar da tsohon gwamnan jihar, Abullahi Ganduje, bisa zargin cin hanci da rashawa.
Mambobin jam'iyyar NNPP daga jihohin Arewa 19 sun kada kuri'ar rashin gansuwa da salon mulkin Gwamna Abba Kabir Yusuf na Kano, sun nemi ya yi murabus.
Za a gurfanar da Ganduje da wasu shida gaban kotun a ranar Laraba mai zuwa bisa tuhume-tuhume da suka shafi cin hanci da rashawa, abin da ya jawo dar dar a Kano.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya fusata kan sakin wasu 'yan daba da aka yi a jihar yayin da ya ke kokarin dakile matsalar inda ya ce zai kawo karshen matsalar.
Gaskiya ta fito yayin da ake yada cewa Abba Kabir Yusuf ya ce shi da Sarki Aminu Bayero Hasan da Hussaini ne. An gano Abba bai ce shi da Sarki tagwaye ba ne.
Wata kungiya ta yi Allah wadai da binciken tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, da gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta fara gudanarwa.
Abba Kabir Yusuf ya hurowa Dr. Abdullahi Umar Ganduje wuta cewa sai an bincike shi. A baya an fara zancen ‘yan Kwankwasiyya za su dawo cikin APC.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya yi magana kan binciken tsohon gwamnan jihar, Dakta Abdullahi Umar Ganduje inda ya ce babu bita da kullin siyasa.
Kwankwaso ya yi suka ga geamnatin tarayya ne ganin yadda lamuran tsaro suka birkice a kasar. Kungiyar matasan tace Tinubu na iya kokarinsa na shawo kan matsalar
Kwankwasiyya
Samu kari