Kwankwasiyya
Rikicin NNPP ya kara ƙamari a Kano. Abba Kabir Yusuf ya daina daga wayar Rabi'u Kwankwaso saboda rikicin siyasa kuma ya kaucewa haduwa da Kwankwaso.
Jam'iyyar NNPP mai mulki a jihar Kano ta samu kanta a cikin rikici. Wasu 'yan majalisar wakilai guda biyu na jam'iyyar sun fice daga tafiyar Kwankwasiyya.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya soki matakin gurfanar da kananan yara a gaban kotu da rundunar 'yan sandan Najeriga ta yi a Abuja.
Tsofaffin yan NNPP sun fara maganar kifar da Abba Kabir Yusuf a zaben shekarar 2027. Yan NNPP sun ce Abba ya gaza tabuka komai kuma za su kayar da shi.
Sanata Barau Jibrin ya karbi tsohon hadimin Abba Kabir Yusuf a harkar shari'a zuwa APC. Tarin yan NNPP sun sauya sheƙa a shirin kifar da Abba Kabir Yusuf a 2027.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa hukumar zaben jihar (KANSIEC) ta gudanar da sahihin zabe mai cike da adalci a kananan hukumomi 44 na jihar.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta yi aiki tare da zababbun shugabannin kananan hukumomin jihar domin samar da aikin yi.
A karshe dai jam'iyyar NNPP ta yi nasarar lallasa dukkan jam'iyyun adawa a Kano, ta lashe kujerun ciyamomo da kansiloli gaba ɗaya a zsben da aka yi yau Asabar.
Da alamu dai rikicin NNPP ya ɗaba kan manyan jiga-jiganta, taron Dr. Rabiu Kwankwaso da ƴan majalisar tarayya na Kano ya ƙara nuna ɓarakar da ta kunno kai.
Kwankwasiyya
Samu kari