Kiwon Lafiya
Dan gidan Bolsonaro, Eduardo shine ya sanar da Fox News yace yanzu haka suna cigaba da gabatar da gwaji a jikin shi domin nemo hanyar da za a bullowa lamarin...
Labarin Patrick Kibe zai bawa mutane damar yadda da cewa aiki tukuru da kuma jajircewa suna sanyawa mutum ya zama wani abu a rayuwa, musamman shi labarin...
Ministar kiwon lafiya ta kasar Birtaniya, Nadine Dorries ta kamu da cutar coronavirus, kamar yadda ta bayyana da kanta a cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Talata, 10 ga watan Maris.
Ministan lafiya, Osagie Ehanire, ya sanar da samun wani mutum na biyu da ke dauke da cutar coronavirus a Najeriya. An ruwaito cewa mutumin ya yi hulda da dan kasar Italiya da ya shigo da cutar coronavirus Najeriya.
Dukkan mutane uku da aka gwada ana zargin su dauke da cutar coronavirus a jihar Legas an gano basu da ita. An killace mutanen uku ne a asibitin na musamman da ke yankin Yaba a jihar Legas. Akin Abayomi, kwamishinan lafiyan jihar L
Shugaban Majalisar Tarayya Ahmad Lawan ya koka da shirin da aka yi wa Coronavirus bayan ga halin da asibitin UNIABUJA ya ke, ya ce akwai sauran aiki wajen yakar Annobar Coronavirus.
A cewar ministan, "a shekarun 50s da 60s, Najeriya ta ci moriyar shigowar baki, da suka hada da 'yan gidan sarautar Saudia, da ke zuwa asibitin koyar wa na jami'ar Ibadan domin a duba lafoyarsu." "Wasu na fita kasashen ketare don
A baya Mutanen kasashen waje su na zuwa asibitocin Najeriya inji Ministan lafiya, Ko da dai Ministan ya na ganin cewa zai yi wahala a hana jama’a zuwa waje yanzu.
Fadar shugaban kasar Najeriya ta fara gudanar da tantance ma’aikata da kuma bakin dake ziyartar fadar dake babban birnin tarayya Abuja biyo bayan samun bullar annobar cutar Coronavirus mai suna COVID-19 a Najeriya a ranar juma’ar
Kiwon Lafiya
Samu kari