Kiwon Lafiya
Bincike ya nuna wiwi zai iya rage yiwuwar kamuwa da cutar COVID-19. Coronavirus ta hallaka mutane fiye da miliyan 2 a kasashen Duniya daga 2019 zuwa yanzu.
Ma’aikatan Gwamnati za su yi ta aiki daga gida bayan COVID-19 ta kashe mutane 1500 a Najeriya. Ma’aikatan za su koma zuwa ofis ne a karshen watan Fubrairu.
Kungiyar Fulani ta ce Muhammadu Buhari bai yi masu komai ba, su ka ce abin da ya kamata Gwamnatin Tarayya za ta yi masu idan ta na son su shi ne wurin kiwo.
NCDC ta ce adadin wadanda suka kamu da kwayar cutar korona a Nigeria ya tashi daga mutum 97,478 a ranar 8 ga watan Janairu, zuwa mutum 99,063 a ranar Asabar, 9
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya lula kasar Amurka domin samun damar duba lafiyar jikinsa inda ya mika ragamar kula da harkoki a hannun mataimakinsa.
Wata masaniya a kan kiwon lafiyar kananan yara, Dr. Ademolu Abiola, ta ja kunnen iyaye mata a kan matsa ruwan nono a idanun jarirai da sunan maganin shawara.
Oby Ezekwesili ta na so a duba lafiyar Buhari ko ya cancanci yayi mulki, ta ce kwamiti na dabam ya kamata ya yi wannan aiki, ba likitocin fadar shugaban kasa ba
Tsohon firai ministan kasar Sudan Sadiq Al-Mahdi kuma shugaban jam'iyyar adawa ta Umma ya riga mu gidan gaskiya yana da shekara 84 bayan kamuwa da cutar korona.
Wata bakuwar cuta ta shiga Jihar Kogi, ta kashe Bayin Allah. ‘Dan Majalisar Olamaboro ya bukaci gwamnati ta kawo karshen annobar nan da bai jin magani sam.
Kiwon Lafiya
Samu kari