Kiwon Lafiya
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo Olu, ne ya sanar da hakan yayin da yake gabatar da karin jawabi a kan bullar annobar kwayar cutar corona a jiharsa ranar Lah
Hukumar majalisar dinkin duniya dake kula da kiwon lafiya, watau World Health Organization, WHO ta bayyana cewa a yanzu haka tana aikin sarrafa wasu allurai gud
Uwar kungiyar likitocin Najeriya, NMA ta umarci yayanta a jahohin Kaduna, Gombe, Ribas da babban birnin tarayya Abuja da su janye yajin aikin da suka shiga domi
Tsohon Sanata mai wakiltar jihar Kogi ta Yamma, Dino Melaye yayi magana akan sabuwar cuta mai kisa da ta addabi duniya wato cutar Coronavirus, wacce aka fi...
wannan batu na Trump ya sa yan Najeriya musamnan a babban birin tarayya Abuja da jahar Legas neman maganin Chlorquine, har ta kai ga ana neman shi a shagunan ma
A cewar kwamishinan, za a sake gudanar da gwajin tantancewa na karshe a kan baturen tare da bayyana cewa za a sallame shi da zarar sakamakon gwajin ya sake nuna
A halin yanzu, cutar nan ta COVID-19 za ta girgiza tattalin arzikin Kasashe, jama’a za su rasa hanyar samun abinci. Wannan annoba za ta taba masu kananan ayyuka
Mun ji labari cewa Gwamna Dapo Abiodun ya hana gidan rawa da kallon fim aiki a Jihar Ogun. Gwamnan ya ce wannan mataki zai fara aiki ne ba tare da wata-wata.
Wani Ba’Amurke ya yada cutar Coronavirus kafin ya mutu a Jihar Ekiti da ke Kudancin Najeriya. Kwamishinar lafiya Mojisola Yaya-Kolade, ta shaida wannan jiya.
Kiwon Lafiya
Samu kari