Kiwon Lafiya
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ta ce kawo yanzu jihohi 5 cikin 31 na Najeriya ba su kafa dokar da kira dokar kare hakkin yara ba.
Wani mutum dan shekara 60 mai suna Malam Bala da dansa, Sanusi Bala, ɗan shekara 35 sun mutu a rijiya a Sabon Garin Bauchi, karamar hukumar Wudil na Jihar Kano
Yanzu muke samun labarin cewa, Mustapha Balogun, tsohon Sufeto-Janar na ‘yan sandan Najeriya, ya rigamu gidan gaskiya, amar yadda rahoto daga majiya ta bayyana.
Jihar Ondo - Wani magidanci mai suna Sunday Samuel, ya zargi cibiyar kula da cututtuka da kuma tiyata ta jihar Ondo da ke cikin birnin Ondo da sakaci bayan mat.
Hotunan mummunan halin da wani asibiti a yankin Tabanni, gundumar Wagara dake karamar hukumar Tofa yake a jihar Kano ya fallasu kuma abun babu kyawun gani.
An yi wa tsohon gwamnan Jihar Ekiti, Ayodele Fayose tiyata a bayansa a wani asibit a kasar waje. An ga tsohon gwamnan na Jihar Ekiti, wanda ya sha kaye hannun w
Cibiya bincike ta najeriya ta NIMR ta bayyana vewa ta gano wani sabon nau'in sauro mai yada cutar maleriya mai suna Anopheles Stephensi a arewacin Najeriya.
Birnin Landan - Wani Likitan da ke birnin Landan ya hada kai da Sanata Ike Ekweremadu da matarsa, Beatrice, a Burtaniya da shirin girban kodar wani dan Najeriy.
Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, a ranar Asabar ta bayyana cutar Kyandar Biri a matsayin wanda ke bukatar daukin gaggawa a duniya, rahoton The Punch. Hukumar lafi
Kiwon Lafiya
Samu kari