Kiwon Lafiya
Wani gini mai hawa ɗaya ya rufta a ranar Juma'a, ya yi sanadin rasuwar yaya da kani masu shekaru 15 da 11. Babban yayansu mai shekaru 17, shi an yi nasarar cet.
Hukumar kula da cututtuka masu harbuwa (NCDC) ta ce Najeriya na cikin hadari sake shigo da cutar Ebola daga kasar Uganda a nahiyar Afrika, inji rahotanni...
Masana da kwararri a fannin lafiya sun gargaɗi yan Najeriya su nesanci cin naman mushen dabbatar da ta mutu gabanin a sarrafa ta, akwai cututtuka maau haɗari.
Jami'an tsaro na hadin gwiwa ta Base 14 Boi a karamar hukumar Bogoro sun kama wani Andrew Godwin da ake zargin likitan bogi ne a Bauchi. An kama wanda ake zargi
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) ta gargadi 'yan Najeriya game da amfani da ababen kwalliya da sinadarai masu hadari wajen kwailin.
Darektan yada labarai da wayar da kan al’umma na NDLEA, Femi Babafemi yace National Drug Law Enforcement Agency ta wani tsoho da ake zargi yana saida kwayoyi.
Dakta Maryam Mustapha ta yi bayani kan irin illolin da shna shisha ka iya janyowa matasa ganin yadda lamarin ya zama ruwan dare a cikin al'umma a yanzu haka.
Rahoton da muke samu daga kafar labarai ta BBC Hausa ya ce hargitsi ya tashi a asibitin koyarwa na Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi yayin da aka sace jariri.
Hukumomi a jihar Gombe sun ayyana barkewar cutar amai da gudawa ta kwalara bayan da mutum 10 suka hallaka ta sanadin cutar da ta dade tana kisa a Najeriya.
Kiwon Lafiya
Samu kari