Kiwon Lafiya
hukumomi a kasar amurya na yankin new york sun sanar da dama daukar aikin kashe beraye da suka addabesu kuma suke yada cututuka wanda ke da illa ga yan yankin
Binciken masana kimiyyar abinci ya bayyana cewa cin maggin kafi-zabuwa yana da kyau don yana rage hawan jini wanda yawan cin gishiri a abinci ke haddasawa.
Gwamna Bagudu na jihar Kebbi ya amince da yunkurin cire wani kaso daga albashin ma'aikata domin ba hukumar kula da lafiya da jihar kirkira a wannan lokacin.
An shafe sama da shekaru 10 rabon da a karawa Likitoci albashi a Najeriya, a dalilin haka, likitoci 4000 sun shirya tafiya asibitocin ketare saboda su nemi kudi
Chris Ngige ya nuna Gwamnatin tarayya ta yarda akwai bukatar a duba tsarin albashin Likitoci. Ministan ya yi zama da kungiyoyin Likitoci da ma'aikatan lafiya.
A jiya ne aka ji mutuwa ta sake dauke wani tsohon na hannun daman Bola Tinubu. A cikin sa’o’i 48, ‘dan siyasar ya rasa mutane biyu cikin manyan na kusa da shi.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP ya bayyana matsayarsa game da duba lafiya a kasar waje.Tsohon gwamnan Kano ya ce ba zai ke tafiya kasar waje ba.
Akwai yiwuwar mazauna nahiyar Afrika su fara fuskantar zazzabin cizon sauro mai tsananin yayin da wani nau'in sauro da ake kyautata zaton dan yankin Asiya ne
Rundunar yan sanda a Kaduna ta gayyaci wasu mutum biyar don taimaka mata a binciken da ta ke yi kan rufe wani mutum dan shekara 67 a na tsawon shekaru 20 a Kadu
Kiwon Lafiya
Samu kari