Kiwon Lafiya
Wani ya na ikirarin ya gano maganin cutar Corovirus a Najeriya. Tsohon Farfesan asibitin Ahmadu Bello ya gano maganin Coronovirus kuma ana neman 'yan gwaji.
Manyan jami'an gwamnatin da aka kama sune; Alhaji Suleman Agyo, shugaban karamar hukumar Lafiya ta kudu da Mukhtar Wakeel, mukaddashin rijitara a kwalejin kimiy
Ma’aikatan asibitin koyon aiki na Jami’ar jihar Legas sun kebe daga Jama’a saboda rigakafi daga cutar Coronavirus. Shugaban asibitin LASUTH, Tokunboh Fabamwo.
Gwamnatin Jihar Kano ta ce kila za ta rufe wasu wuraren ibada. Dama can an ji za a rufe kasuwannin da ke Kano tare da tsaurara hana shiga da fita a kan iyakoki.
Mun kawo jerin jihohin da cutar COVID-19 ba ta shiga ba. Daga ciki akwai Abia Adamawa, Bayelsa, Borno. Sauran jihohin sun hada da: Kogi, Nasarawa da Filato.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bukaci ‘Yan Najeriya su ki cigaba da zaman gida saboda COVID-19. Buhari ya ce babu abin da zan roki ‘Yan Najeriya da ya wuce kulle.
Mutane 10 daga cikin 100, 000 da su ka mutu daga Coronavirus sun fito daga Najeriya. Alkaluman NDCS sun nuna Mutane 10 sun mutu a sanadiyyar COVID-19 a yanzu.
Kwamishinar ta kara da cewa daga yanzu gwamnatin jihar Kaduna ta hana daukan fasinja fiye da biyu a layin kujera daya a motocin haya masu daukan mutane da da ya
A cikin wata sanarwa da shugaba Buhari da kansa ya wallafa a shafinsa na Tuwita, ya bayyana cewa ya na matukar godiya ga kwamitin bisa jajircewarsa a kan aikin
Kiwon Lafiya
Samu kari