Kiwon Lafiya
Rundunar 'yan sandan jihar Jigawa ta yi nasarar cafke wani matashi likitan bogi mai suna David Samuel bisa zargin gudanar da asibiti da kula da marasa lafiya.
Wata sabuwar cuta mai yaduwa ta mashako da ta bulla a jihar Yobe, ta janyo sanadin mutuwar yara akalla 30 gami da janyo killace karin wasu 42 a asibitin kwarar.
Shugaba Bola Tinubu ya kara nada masu ba shi shawara na musamman a bangorori daban-daban da suka hada da yada labarai da siyasa da harkokin jama'a da sauransu.
Shugaban jam’iyyar APC na kasa ya sanar da cewa jikin Gwamnan jihar Ondo ya yi kamari, ya yi masa addu’a. Akasin abin da ake tunani, rashin lafiyar ta tsananta.
Hukumar alhazai ta sanar da barkewar gudawa a sansanin mahajjatan jihar Kano sakamakon cin abinci barkatai na Takaru a Makkah bayan kammala aikin hajji a bana.
Shugabannin likitoci sun ce tun da aka yi zama kwanaki da su ka wuce, ba a waiwaye su ba saboda NARD za ta tafi yajin-aiki idan gwamnati ba ta dauki mataki ba
Wata mata mai ɗauke da juna biyu, ta rasa ranta a wani asibitin gwamnati da ke Lafia babban birnin jihar Nasarawa. Matar ta rasu ne sakamakon rashin samun.
Jama'ar kafar sada zumunta sun shiga mamakin yadda wata kyakkyawar budurwa ta zauna tare da shanu a gidan Gona, an ga lokacin da take fama da shanu a gidan.
Masana lafiya sunyi magana ko kuma sun tofa albarkacin bakinsu kan wanda suke da kokarin rike fitsari da sunan jarumta, ko kin yinsa yayin da suke jin sa..
Kiwon Lafiya
Samu kari