Labaran garkuwa da mutane
A ranar Juma'a, Tukur Mamu, jagoran sulhu tsakanin yan bindiga da iyalan wadanda suka sace a harin jirgin kasan Abuja-Kaduna ya bada sanarwa mai tada hankali.
Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun sako Kwamishanan labaran jihar Nasarawa, Hanarabul Mohammed Lawal Yakub, bayan kwashe kwanaki hudu hannunsu a tsare a d
Akwai ‘yar shekara 21 a cikin fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna. Wannan Budurwa, Azurfa Lois John ta na cikin barazana, domin ‘yan ta’adda na son ta da aure.
Wata tsohuwa mai shekaru 90, Halimatu Atta da aka sace a harin jirgin kasan Kaduna a watan Maris ta kubuta daga hannun 'yan bindigan da suka hari jirgin Kaduna.
Rahoton gidan talabijin na Channels ya bayyana cewa, 'yan bindigan sun shiga gidan Barista Benedict Azza da ke unguwar Saminaka, a Gusau, suka so sace shi.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana fushinsa, ya ce ya yaba da kokarin sojoji, amma su kara kaimi wajen ragargazar 'yan ta'addan da suka addabi kasa
Mambobin al’ummar yankin sun samu labarin haka ne bayan da sojojin ‘Operation Safe Haven’ suka cafke ‘yan bindigar a gidan Bilikisu, rahoton jaridar PM News.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ta hannun jami'an tsaron gwanatinsa, ya ceto DSP Usman Ali, daga hannun masu garkuwa da mutane kwanaki kaɗan da sace shi
Rahoton jaridar Daily Trust ya ce, an sace manoman ne a karamar hukumar Mafa da ke jihar Borno a Arewa maso Mabashin Najeriya a ranar Laraba 17 ga watan Agusta.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari