Jihar Kebbi
Gwamnan jihar Kebbi, Nasiru Idris ya gargadi malaman addinin Musulunci kan shiga harkokin siyasa inda ya bukace su da su kaucewa cin mutuncin shugabanni.
Gwamnatin jihar Kebbi ta bayyana cewa ta kashe N21bn wajen samar da kayan tallafi ga al'ummar jihar. Kayayyakin sun hada da kayan noma da kayan abinci.
Gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi ya ba maniyyatan jiha makudan kudi har N3.34bn domin tallafa musu bayan ƙarin kudin kujera da hukumar alhazai ta yi.
Gwamnatin jihar Kebbi ta yi karin haske kan murabus din limamin masallacin Wala, Alhaji Rufai Ibrahim inda ta ce kafin ya yi murabus aka dakatar da shi.
Wasu matasa sun dira kan rumubunan ajiyar gwamnati a jihar Kebbi inda suka tafka barna. Mutanen dai sun dasa wawa kan kayan abincin da aka ajiye a wurin.
Wasu gwamnonin jihohi sun ba da tallafin kudi ga alhazai domin taimaka musu wajen cikata kudaden aikin hajjin su biyo bayan karin kudin da NAHCON ta yi.
Hukumar Kwastam a yankin jihar Kebbi ta tabbatar da cewa wasu matasa da ake zargin barayin shinkafa ne sun sace buhunnan shinkafa 29 a ofishinsu.
Yayin da Shugaba ta ba umarnin bude iyakokin Najeriya da Nijar, hukumar Kwastam a yankin jihar Kebbi ta bude iyaka da ke Kamba domin inganta kasuwanci.
Gwamnatin jihar Kebbi ta soke nadin wani Hakimi tare da dakatar da wani Hakimin bisa laifin rashin yin biyayya. An musu hukunci ne bayan an same su da laifi.
Jihar Kebbi
Samu kari