Katsina
Jami'an 'yan sanda sun kwamushe wani da ake zargin ya na bai wa 'yan bindiga bayanan sirri da ya kai ga sace daliban Jami'ar FUDMA a jihar Katsina.
Miyagun ƴan bindiga sun kai farmaki a jami'ar gwamnatin tarayya da ke Dutsinma a jihar Katsina inda suka yi awon gaba da ɗalibai mata guda biyar.
Jarumar fina-finan Kannywood, Hajiya Binta Ola ta riga mu gidan gaskiya a daren jiya Talata 3 ga watan Oktoba a Sabuwar Unguwa Kofar Kaura da ke Katsina.
Miyagun ƴan bindiga sun kai sabon hari a garin Funtua na jihar Katsina, inda suka salwantar da ran wani babban jami'in gwamnati mai aikin samar da tsaro.
Shugaban APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa ya jagoranci tawagar NWC na ƙasa zuwa wurin Buhari domin ya gabatar masa da su.
Jami'an 'yan sanda a jihar Katsina sun yi karin haske bayan kama mata da harsasai a jihar, bincike ya tabbatar cewa matar ta dauko jakar mijinta ne a rashin sani.
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta tabbatar da cafke wasu ɗalibai ma jami'ar gwamnatin tarayya da ke Dutsinma, bisa zargin hannu a mutuwar abokin karatunsu.
Jami'an tsaro na ƴan sanda, sojoji da ƴan banga sun samu gagarumar nasarar daƙile harin wasu muyagun ƴan bindiga da suka zo satar mutane a jihar Katsina.
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Musa Ibrahim Faskari ya shawarci mutane da su dauki makamai don kare kansu daga hare-haren 'yan bindiga a Najeriya.
Katsina
Samu kari