Katsina
'Yan bindiga sun kai farmaki garin Batsari da ke Jihar Katsina a karo na farko, inda suka kashe mutum guda sannan suka kuma yi garkuwa da wasu mutane da dama.
An halaka mutum daya yayin da aka sace wasu mutane 21 mafi yawancinsu mata da yara a karamar hukumar Batsari a jihar Katsina, The Channels ta ruwaito. Wani da a
'Yan bindiga sun yi garkuwa da alkali a cikin kotun Sharia dake kauyen Bauren Zakat a karamar hukumar Safana ta jihar Katsina. Jaridar Daily Trust ta ruwaito.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bayyana cewa tun ranar da ya shiga ofishin gwamnati a watan Mayu 2015, ya fara shirye-shiryen fita Idan ya gama.
Mutum 11 daga cikin wadanda yan bindiga suka sace a wani masallacin Jibiya da ke jihar Katsina cikin watan Ramadana sun sami yancinsu, saura mutum daya a tsare.
A kalla mutum hudu aka kama wadanda ake zargi da alaka da 'yan bindigan daji, satar shanu, garkuwa da mutane tare da fashi da makami a jihar Katsina, Channels.
Rundunar sojin kasar ta bayyana cewa dakarunta da hadin gwiwar rundunar yan sandan kasar sun yi nasarar dakile harin yan bindiga a kan wani masallacin Katsina.
Rundunar yan sandan jihar Katsina ta bayyana cewa ta samu nasarar kuɓutar da mutane 30 cikin 40 da 'yan bindiga suka sace a wurin tahajjud a jihar Katsina.
Wasu 'yan bindiga sun dira wani gari a Katsina sun yi awon gaba da masu sallar tahajjud ciukin dare. An ruwaito cewa, mutane 40 ne aka sace a harin 'yan bindiga
Katsina
Samu kari