Katsina
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina, ya ba shawarar cewa ayyana dokar ta-baci ba za ta kawo karshen matsalolin tsaro da ake fuskanta a kasar nan ba.
Biyo bayan rahotanni na tsaro a jihar Katsina, gwamnati ta bada umarnin dakatar da dukkan nau'ukan wasannin Tashe da ake yi a fadin jihar. Jihar ta nemi a bi do
Gwamna Aminu Masari na Katsina ya shaida cewa, Najeriya na fuskantar matsaloli ne a matsayin wata alama ta zuwan ci gaba. Yace za ji dadi da hakan da yardar All
Bayan kashe kudade wajen gyara, gobara ta shi a zauren majalisar dokokin jihar Katsina, lamarin da yayi sanadiyar konewar kujerar kakakin majalisar kurmus.
Wani dan gani kashenin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Abubakar Rabiu, ya hada kayatacciyar liyafa a Katsina domin murnar dawowar shugaban kasan daga Ingila.
Wani kwamishina a jihar Katsina ya ba da tallafin kudade da sukakai N23m ga mutanen wasu kananan hukumomi na jihar ta Katsina a matsayin tallafin Ramadana.
Mazauna kauyen Majifa da 'yan banga a karamar hukumar Kankara sun kashe a kalla mutane 30 da ake zargin yan bindiga ne a jihar, Daily Trust ta ruwaito. Duk da c
Babbar kotun tarayya da ta samu shugabancin Mai shari'a Hadiza Shagari a ranar Laraba, ta yankewa gagararren mai safarar miyagun kwayoyi, Ibrahim Ali, hukunci.
Wasu fusatattun mazauna a jihar Katsina sun kashe tare da kone wasu 'yan bindiga kurmus har lahira. 'Yan bindigan sun kai hari ne suka hadu da gamon ajalinsu.
Katsina
Samu kari