Kasar Saudiya
An bayyana yadda shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya shirya zuwa kasar Saudiyya domin halartar wani muhimmin taro da za a gudanar a ranar 11 ga watan Nuwamba.
Sarki Salman da yarima mai jiran gado Muhammad Bn Salman, za su fitar da kudi $13m domin gudanar da ayyukan jin kai a Gaza, wadanda yaki ya rutsa da su
Kungiyar AHOUN ta kamfanoni masu kula da zirga-zirgar zuwa aikin Hajji, ta yi nuni da cewa za a iya samun ƙarin kuɗin zuwa aikin Hajji a shekarar 2024.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi wa tagwayen da aka haifa a hade fatan nasara a tiyatar da za a yi masu yayin da suka bar Kano zuwa kasar Saudiyya don ayi masu aiki.
Kafin ya rasu, SheikhMansur Yelwa ya ce Ahmad Yasseen ya ce babu wata kasar da za ta yi fiye da shekaru 40 ta na iko, an kafa Israila ne a shekarar 1947.
Tsohon gwamna CBN, Sunusi Lamido ya ce rage dogaro da man fetur shi ne hanya daya tilo na kawo karshen wahalhalun da ake sha na cire tallafin man fetur.
Ganin daruruwan mutane da aka kashe, Shugaban Majalisar dinkin duniya ya soki Israila. Benjamin Netanyahu ya ce dakarun Hamas ne su ka dasa bam a asibitin Gaza.
Musulmai da ke karkashin kungiyar OIC za su yi zama a kan hare-haren da ake kai wa mutanen Falasdinu kamar yadda Fafaroma ya yi suka saboda kisan gilla a Gaza.
Sultan ya fitar da jawabi ne ta bakin shugabannin majalisar NSCIA, ya na mai kira da a tsagaita wuta a kan al’ummar zirin Gaza. Abubakar Sa’ad III ya caccaki Amurka.
Kasar Saudiya
Samu kari