Jihar Kaduna
Nuhu Ribadu da sanatocin arewa sun ziyarci al'ummar Tudun iri da harin bam ya ritsa da su. Duk da haka, sun nuna kwarin gwiwa kan hukumomin tsaron kasar.
A ranar Juma'a, 8 ga watan Disamba, tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai da Mai daraja Muhammadu Sanusi II, sun ziyarci kauyen Tudun biri a Kaduna.
Mai alfarma Sarkin Musulmai, Sa'ad Abubakar III, ya ce ba zasu yi shiru ba har sai an yi wa al'ummar da harin jirgin sojoji ya shafa a kauyen Tudun Biri adalci.
Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani, ya ɗauki alkawarin cewa ba zai runtsa ba a koƙarin tabbatar da an yu wa waɗanda harin bam a ya shafa a Tudun Biri adalci.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya soki martanin DHQ kan harin bama-baman da sojoji suka kai kauyen Tudun Biri, ya nemi a gaggauta janyewa nan take.
Kungiyar Kiristoci ta CAN ta yi Allah wadai da harin bam kan masu Maulidi a jihar Kaduna inda ta bukaci sojoji su fifita kare rayukan mutane a kasar.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu za ta gina gidaje da asibitoci saboda abin da ya faru a Tudun Biri. Da ya kai ziyara, Kashim Shettima ya ce za su dauki matakai.
DHQ ta ce daga yanzu ba za a sake jefa bam ba har sai an tabbata. An dauki darasi, nan gaba za mu rika tabbatarwa kafin mu harba bam-bamai – Sojoji
Isa Ali Ibrahim (Pantami), CON, FCIIS, FBCS, FNCS ya bada shawara ga sojoji ganin abin da ya faru a Tudun Biri. Malamin ya yabawa hafsun sojojin kasa da kokarinsa.
Jihar Kaduna
Samu kari