Jihar Kaduna
Yan bindiga sun kashe wani Mallam Idris Abu Sufyan, shugaban makarantar sakandare (GSS) Kuriga, karamar hukumar Chukun da ke jihar Kaduna saboda ya yi turjiya.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya yabi abokin hamayyarsa na jam'iyyar PDP, Isah Ashiru Kudan, bayan Kotun Koli ta tabbatar da nasararsa a zaben gwamnan jihar.
Gobara ta tashi a dakin taro na miliyoyin naira mallakin Ahmed Musa da ke Kaduna. Gobarar ta shafi harabar dakin taron ne bayan ta tashi daga wani shago.
Kotun kolin Najeriya ta tabbatar da Malam Uba Sani a matsayin sahihin wanda ya lashe zaɓen gwamnan Kaduna, ta kori ƙarar Isah Ashiru bisa rashin dacewa.
Rundunar sojin Najeriya ta fara dibar sabbin sojoji bangaren DSSC don inganta rundunar yayin da rashin tsaro ke kara kamari a fadin kasar baki daya.
An yi musayar wuta mai zafi, a ranar Alhamis, yayin da ‘yan sanda suka kubutar da Segun Akinyemi, wani mazaunin Abuja, wanda aka yi garkuwa da shi
Miyagun yan bindiga dauke da makamai da ke kai hare-haren ta'addanci sun raba mazauna kauyuka 10 na karamar hukumar Giwa ta jihar Kaduna da matsugunansu.
Rahotanni sun bayyana cewa 'yan bindiga sun shiga wani kauyen karamar hukumar Sabon Gari da ke jihar Kaduna, sun sace uwa da ɗanta, amma mijin ya tsere.
Kotun Koli ta tanadi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Kaduna wanda dan takarar jam'iyyar PDP, Isa Ashiru Kudan ke kalubalantar zaben Gwamna Uba Sani.
Jihar Kaduna
Samu kari