Jihar Kaduna
Dubban masoya da masu fatan alkhairi sun yi tururuwan fitowa a titunan Kaduna domin tarban Abba Kabir Yusuf a hanyarsa ta zuwa jihar Kano bayan hukuncin Kotun Koli.
Kotun Koli ta sanya ranar raba gardama a shari'ar zaben gwamnan jihar Kaduna tsakanin Gwamna Uba Sani na jam'iyyar APC da Isa Ashiru Kudan na PDP a Kaduna.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta samu nasarar cafke wasu mutum biyu da ake zargi da aikata laifin sace janareto da batiri mai amfani da hasken rana a masallaci.
Kimanin mutane 85 ne ‘yan bindiga suka sace a jihar Kaduna a hare-haren da aka kwashe kwanaki hudu ana kai musu. 'Yan sanda sun mayar da martani.
Game da rahotannin da ake yadawa na cewar 'yan bindiga sun sace mutane a hanyar Kaduna zuwa Abuja, rundunar 'yan sanda ta ce karya ne, an yi musayar wuta ne kawai.
Gwamnatin Najeriya ta sanar da shirin sayar da kamfanin rarraba wutar lantarki na Kaduna (KAEDCO). Ana bin kamfanin bashin sama da naira biliyan 110.
Bayan sama da watanni 10, yan bindiga sun dawo da ayyukansu a kan babban titin Kaduna zuwa Abuja, sun yi garkuwa da mutane 30 a ranar Lahadi, 7 ga watan Janairu.
Wasu miyagun yan bindiga sun halaka magajin garin Wuro Musa da suka sace a jihar Taraba ranar Jumu'a. An kashe manomi tare da sace wasu kauyukan Kaduna.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya yi magana da kaushin murya kan hare-haren da yan bindiga suka kai a wasu kauyukan jihar inda suka halaka mutane.
Jihar Kaduna
Samu kari