Jihar Kaduna
Mahajjata 4,000 ne suka tashi daga Kaduna zuwa Saudiyya domin gudanar da Hajjin bana. Gwamnan jihar Uba Sani ya umurci jami'an hukumar alhazai su kula da su
Rundunar sojin saman Najeriya ta samu nasarar kashe ƴan bindiga masu yawayayin da suka tura jirgi ya yi luguden wuta sansanonin ƴan bindiga a Katsina da Kaduna.
Yayin da kungiyar kwadago ta shiga yajin aikin gama gari a wannan Litinin din, mambobinta sun tilastawa makaranta da bakuna bin umarnin yajin aiki a Kaduna.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda shida a jihar Kaduna. Sojojin sun kuma cafke masu ba su bayanai bayan sun kai wani samame.
Wasu miyagun 'yan ta'adda sun kai farmaki cikin kasuwa a jihar Kaduna. 'Yan ta'addan sun hallaka mutum 12 yayin da suka raunata wasu mutane da dama.
A ci gaba da kokarin kawo karshen duk wani nau'in ta'addanci, wani kwamandan ƴan ta'adda ya ji wuta ya miƙa wuya ga rundunar sojojin Najeriya a Kaduna.
Wasu yan ta’adda a jihar Kaduna sun gamu da gamonsu bayan hadakar jami’an tsaro suka fatattake su a maboyarsu dake Karamar hukumar Kachia a jihar Kaduna.
Gwamnatin jihar Kaduna ta kaddamar da motoci 150 da babura 500 domin rabawa ga jami'an tsaro dake yaki da ta'addanci a jihar wanda gwamna Uba Sani ya kaddamar.
Ƴan bindiga sun gindaya sharuda ga wasu manoma a yankin Unguwar Jibo da Nasarawa da ke karamar hukumar Kachia a jihar Kaduna kan laifuffukan da suka aikata.
Jihar Kaduna
Samu kari