Jihar Kaduna
Tsohon mataimakin shugaban APC a Arewa maso Gabas, Salihu Lukman ya yi murabus a yau Laraba 12 ga watan Yuni inda ya ce babu shugabanci a jam'iyyar.
Manoma a kauyen Unguwar Jibo da na Nasarawa-Azzara da ke a karamar hukumar Kachia, jihar Kaduna sun biya 'yan bindiga N6.2m domin a barsu su yi noma.
Majalisar wakilan Najeriya ta dauki gabarar binciken musabbabin yawan matsala da jirgin kasan Abuja-Kaduna ke samu a kwanakin nan, kan haka aka gayyaci minista.
Kotun masana'antu ta rusa dakatarwar da tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi ga basarake lokacin mulkinsa a karamar hukumar Lere a jihar Kaduna.
Yayin da ake ci gaba da tuhumar tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, Hukumar EFCC ta zabi wasu daga cikin jami'anta domin bincikensa kan badakalar N423bn.
Rundunar sojojin kasar nan ta sake samun nasara kan ‘yan ta’adda a jihar Kaduna inda aka fattake su daga yankuna da dama tare da kashe miyagu biyu daga cikinsu.
Rundunar 'yan sandan Najeriya hadin gwiwa da mafarauta daga hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) sun fatattaki wasu sansanin 'yan ta'adda da su ka addabi Abuja.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu gungun 'yan bindiga sun shiga rukunin gidajen malaman majami'ar St. Thomas Parish da ke Kaduna, sun yi awon gaba da Rabaran Gabriel.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka miyagun 'yan bindig yayin wani artabu a jihar Kaduna. Sojojin sun hallaka 'yan bindiga mutum biyar.
Jihar Kaduna
Samu kari