Jihar Kaduna
Wasu ƴan bindiga sun kai hari fadan sarkin Ninzo a karamar hukumar Sanga da ke jihar Kaduna inda suka yi awon gaba da matarsa a cikin daren jiya Laraba.
Wani dan majalisar dokokin jihar Kaduna, Henry Marah, ya yi zargin cewa tsohon gwamnan jihar, Nasir Ahmad El-Rufai ya karbo kudade ba tare da yin aikin komai ba.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasiru El-Rufai ya yi fatali da binciken kwamitin Majalisar jihar ke yi game da gwamnatinsa inda ya bugi kirji kan yadda ya gudanar da mulki.
Kwamitin da majalisar Kaduna ta kafa domin binciken hada-hadar kudi, lamuni da kwangilolin da aka bayar a karkashin tsohon gwamna, Nasir El-Rufai ya mika rahotonsa.
Ana fargabar cewa wasu ‘yan daba da suka kware wajen satar waya sun kashe wani jami’in soja mai suna Laftanar I.M Abubakar a hanyarsa ta komawa gida a Kaduna.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun hallaka dan Sarkin Hausawan Janjala a karamar hukumar Kagarko da ke jihar Kaduna. An ce budurwar shugabansu ya aura.
Shehin malamin Musulunci, Alkali Abubakar Zariya ya ce maganar ƙara aure da zai yi na nan daram dam. Malamin ya ce kaunar Jamila ba zai hana auren Sumayya ba.
Dakarun ƴan sanda sun yi nasarar damƙe wani dattijo ɗan shekara 70 da ake zargin ɗan bindiga ne a Zaria, an kama wasu masu garkuwa a ƙaramar hukumar Lere.
Mahajjata 4,000 ne suka tashi daga Kaduna zuwa Saudiyya domin gudanar da Hajjin bana. Gwamnan jihar Uba Sani ya umurci jami'an hukumar alhazai su kula da su
Jihar Kaduna
Samu kari