Jihar Kaduna
Allah ya yi wa Auwal Yusuf Sambo Rigachikun rasuwa a daren Litinin. Za a masa jana'iza a jihar Kaduna. Malamai da jagororin Izala sun shiga jimamin rashin.
Wata sabuwar ƙungiya mai suna “ACHAD Life Mission International” ta bulla a Arewa maso Yamma musamman jihar Kaduna da ale zargin tana da alaƙa da fataucin mutane.
Rahotanni sun nuna cewa an fara samun saukin tsadar kayan abinci a babban kaauwar Kaduna kwanaki kasa da 20 bayan shigowar sabuwar shekara watau 2025.
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta fadi rashin shirin da Arewa ta yi ne ya haifar da damuwa kan kudirin haraji da ake tattaunawa yanzu inda ta ba da shawara kan haka.
Hukumar ICPC za ta gurfanar da tsoffin mukarraban El-Rufai kan zargin karkatar da Naira miliyan 64, yayin da tsohon gwamnan ya musanta zargin cin hanci.
Tsohon Sanata, Shehu Sani ya bayyana takaicin juyin mulkin da ya jawo wa Najeriya asarar shugabanni na gari, musamman ga Arewacin kasar, inda ake fama da matsaloli.
Kwanaki kaɗan bayan sako shi, jami'an tsaro da ake zargin dakarun hukumar DSS ne sun sake kama ɗan gwagwarmaya, Mahdi Shehu a asibitinsa da ke Kaduna.
Kungiyar mazauna jihar Kaduna a karkashin kungiyar BEPU ta shawarci gwamnatin tarayya da ta rungumi tsarin da Gwamna Uba Sani ya dauka a kan 'yan ta'adda.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya ba da shawara ga jihohin Arewacin Najeriya masu fama da matsalar rashin tsaro. Ya bukaci su yi koyi da tsarin da ya kawo.
Jihar Kaduna
Samu kari