Jihar Kaduna
Matashin ya amsa laifin da ake tuhumarsa, kuma ya bayyana cewa ya kashe mahaifin ne saboda yana yawan ganinsa a mafarki. Ya ce yana zuwar masa a suffar tsuntsu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta kama wani matashi daga kauyen Madakiya da ke karamar hukumar Zangon Kataf kan kashe mahaifinsa saboda ya bayyana a mafarkinsa.
Yan bindigar sun nemi iyalan su tara masu kudin fansa naira miliyan 10 da buhunan shinkafa uku, nan da sati daya ko kuma su zama silar asarar rayukan ‘yan uwansu.
Yajin aikin NLC bai karɓu ɗari bisa ɗari ba a jihar Kaduna ranar Talata, bankuna da gidajen mai sun gudanar da ayyukansu kamar kullum ranar Talata.
Dakarun rundunar sojin ƙasan Najeriya sun ragargaji yan bindiga a yankunan Birnin Gwari da Igabi da ke cikin jihar Kaduna, sun kwato muggan makamai.
Shahararren dan wasan kwaikwayo a Arewacin Najeriya, Alhaji Usman Baba Pategi wanda aka fi sani da Samanja mazan fama ya riga mu gidan gaskiya a jiya.
Kwanaki kadan bayan sace mutanen a yankin Birnin Gwari da ke jihar Kaduna, wasu daga cikin jariran guda biyar sun mutu yayin da su ke hannun 'yan bindiga.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nada Dakta Abdu Mukhtar, kwadinetan cibiyar lafiya a ma'aikatar lafiya ta Tarayya wanda zai inganta harkar lafiya a kasar.
Dakarun sojoji sun samu nasarar halaka ƴan ta'adda 10 da suka addabi mutane a jihar Kaduna. Dakarun sojojin sun kuma ƙwato makamai masu tarin yawa.
Jihar Kaduna
Samu kari