Jirgin Sama
Rahotanni daga jihar Neja na nuni da cewa wani jirgin saman rundunar sojin sama na Najeriya ya yi hatsari a wani ƙauye jim kaɗan bayan tasowarsa da nufin zuwa.
An kama wani fasinja da ba a bayyana sunansa ba saboda satar naira miliyan daya a cikin wani jirgi na kamfanin Air Peace, mai jigilar mutane zuwa Fatakwal daga.
Tsohon ministan harkokin sufurin jiragen sama na ƙasa Hadi Sirika ya bayyana cewa mutanen da ke cikin jirgi mai saukar angulu da ya yi haɗari a Legas na cikin.
An gayyaci Bola Ahmed Tinubu zuwa bikin taya Benin cika shekara 63 da ‘yancin kai. Gwamna Dapo Abiodun, Babajide Sanwo-Olu, Seyi Makinde za su yi masa rakiya.
An kama wani fasinja bisa laifin satar kwamfutar tafi da gidanka ta wani fasinjan a cikin jirgin Ibom Air da ke shirin tasowa daga Legas zuwa Abuja babban.
Wani jirgin saman horar da sojojin saman Najeriya FT-7NI ya yi hatsari a Makurdi, jihar Benue a ranar Juma’a, 14 ga watan Yuli kuma ba a rasa rai ko daya ba.
Hukumar sufurin jiragen sama ta Najeriya (NCAA), ta sanar da dakatar da kamfanin jiragen sama Max Air, daga gudanar da harkokin sufurin a cikin gida Najeriya.
Bola Ahmed Tinubu ya iso Najeriya bayan an gama taron kungiyar ECOWAS. Rt. Hon. Femi Gbajabiamila da tsofaffin Gwamnoni su ka tarbo Tinubu a tashar jirgin sama.
Shugaban kasa Bola Tinubu zai bar Najeriya gobe zuwa taron ECOWAS. A wajen wannan zama ne ECOWAS za ta tattauna a kan shirin kafa kudi da bunkasa kasuwanci.
Jirgin Sama
Samu kari