Jihar Kano
An hangi tsohon gwamnan jihar Kano, Mallam Ibrahim Shekarau, a ranar Talata, a wurin taro tare da Ahmadu Haruna Zago, shugaban jam'iyyar APC na tsagi guda a jih
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Kano sun cafke wasu matasa 3 da ake zargi da garkuwa da mutane a kwatas din Sharada. Sun ce a basu N2m ko su sace magidanci.
Ishaq Ibrahim Abubakar matashi ne mai shekaru 38 dan jihar Kano wanda ya samu horarwa a matsayin matukin jirgin sama amma ya koma dinki saboda rashin aiki.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta labaran da ke yawo a kafafen yada labarai kan cewa hukumar yaki da rashawa, EFCC, ta yi ram da shi.
Jami'an tsaro na farin kaya (DSS) sun mamaye wurin da aka shirya gudanar da taron zaɓukan APC a jihar Kano, inda masu adawa da Ganduje suka shirya yin taron su.
Rahotanni daga jihar Kano sun bayyana cewa tsohon gwamnan Kano kuma jagoran kwankwasiyya, Rabi'u Kwankwaso, ya kafawa APC wasu sharuɗda kafin komawa cikinta.
Atika Aminu Yankaba, Edun Olabanji, Chineme Joy Ota, Jemimah Marcus da Nicholas Ogunji suna daga cikin wasu matasan Najeriya da suka taba zama gwamnonin rana 1.
Honarabul Sha'aban Sharada. dan majalisar wakilai kuma mamban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) daga Kano, ya ce jam'iyyarsu ba za ta iya cin zabe ba.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya caccaki gungun yan majalisar dokokin tarayya da suka kai kararsa hedkwatar jam'iyyar APC kan yadda yake kama karya.
Jihar Kano
Samu kari