Jihar Kano
Wata matar aure ta aikata wata mummunar aika-aika, akan wata ƙaramar yarinya a jihar Kano. Matar auren ta yi yunƙurin halaka ta ne saboda tsananin kishin ta.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya sha alwashin cewa jam'iyyar APc a jihar, za ta kauce daga kan madafun ikon jihar na wani ɗan lokaci ne kawai.
Hajiya No Shaking ta na ganin Nasiru Gawuna ba zai yi mulkin Kano a 2023 ba, ta ce Abba Yusuf ya lashe zaben Gwamna, Rabiu Kwankwaso ya sha gaban kowa a siyasa.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi ajalin abokin aikinsu yayin da suka yi kokarin harbe wani matashi a kauyen Yarimawa da ke karamar hukumar Tofa a jihar Kano.
matashin nan dan asalin jahar Kano da ya auri baturiyar kasar Amurka Suleiman Isah ya wallafa hotonsa a shafinsa na Facebook da ke nuni da cewar ya fara aikin
An kama wata mata da ta yi garkuwa da 'yarta a Kano bayan ta dauketa ta kai ta gidan 'yan uwanta a Madobi don a ajiye yarinyar da nufin cewa zata yi tafiya.
Gwamnatin Najeriya ta tarbi wasu 'yan Najeriya masu zuwa ci rani su 147 da aka maido daga jamhuriyar Nijar a filin tashi da saukar jirage na Malam Aminu Kano
Kwamitin karbar mulkin Kano ya zargi Gwamna da yi wa iyalinsa gwanjon kayan gwamnati. ‘Yan NNPP sun ce a kan abin da bai kai N10m ba, aka yi gwanjon ma’aikata
Kotun shari'ar Musulunci a Kano ta gurfanar da wasu matasa 2 da ake zargin sun ci zarafin limaminsu a masallacinsa dake unguwar Hotoro a cikin kwaryar Kano.
Jihar Kano
Samu kari