Jihar Kano
Wani mutum mai suna Zubairu Yako ya maka makwabcinsa a gaban kotun shari'ar Musulunci a jihar Kano bisa zargin saran bishiyar gidansa ba tare da izininshi ba.
Wanda ake da zargi da garkuwa da wata budurwa mai suna Ese Oruru daga Bayelsa zuwa Kano, Yunusa Yellow ya shaki iskar 'yanci bayan kammala zaman gidan kaso.
Wata kotun tarayya da ke zamanta a jihar Kano ta dakatar da gwamnatin jihar kan shirin ci gaba da rushe-rushe a jihar musamman akan hanyar BUK da ke birnin.
Hukumar Yaki da Shan Miyagin Kwayoyi, NDLEA reshen jihar Kano ta ce ta kwamushe mutane da dama a cikin shekara daya bisa zargin ta'ammali da kwayoyi a jihar.
Za a rugurguza gine-ginen da aka yi a lokacin Abdullahi Ganduje, amma sauran ginin da aka yi a filayen da aka saida a lokacin da Rabiu Musa Kwankwaso yake mulki
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da karbar korafe-korafe na jihar Kano, ya yarda cewa ya siyar da wani fili cikin gine-ginen da aka yi wa alama za a rushe.
An jefa masu gine-gine a hanyar BUK da ke Kano cikin tashin hankali yayin da hukumar rushe-rushe ta gwamnati ta yi makin wasu gine-gine cikin wadanda za a rusa.
Tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje ya bayyana shirin sake binciken faifan bidiyon dala bai dame shi ba ko kadan don akwai matakai kafin tabbatar da hakan.
Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya umarci dakatar da zaftare albashin ma'aikata ba bisa ka'ida ba a jihar zuwa lokacin da za a kammala bincike.
Jihar Kano
Samu kari