Jihar Kano
Shahararren mai wasan barkwanci a masana'antar Kannywood, Ali Artwork, ya fice daga tafiyar Kwankwasiyya a jihar Kano. Madagwal ya koma zuwa jam'iyyar APC.
Gwamnan Kano, injiniya Abba Kabir Yusuf da aka fi sani da Abba Gida Gida ya sanar da mayar da Minti Magaji Rimingado, kan muƙaminsa na shugabancin hukumar karɓ.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sha alwashin cewa ba zai rantsar da duk kwamishinan da ya ƙi bayyana ainihin dukiyar da ya mallaka ba a Fam ɗin hukumar.
Gwamntin jihar Kano ta sanar da dakatar da cirar N370 daga albashin ma'aikata da ƴan fanshon jihar wanda gwamnatin da ta gabaceta ta Ganduje ta riƙa yi a baya.
Gamayyar kungiyar Good Governance and Change Initiative (GGCI) ta ba gwamnan jihar Kano, Abba Yusuf wa’adin awanni 72 ya dakatar da aikin rushe-rushe a jihar.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya tura wa majalisar dokokin jihar Kano sunayen mutane 19 da yake fatan naɗawa a matsayin kwamishinoni a gwamnatinsa.
Gwamnatin Kano, ƙarƙashin jagorancin Abba Gida Gida ta ce ta ƙwato filayen gwamnati da darajarsu ta kai ta tiriliyoyin naira a atisayen rushe-rushen da take.
Wata kungiyar masu tsara birane a Najeriya (NITP) ta gargadi gwamnatin jihar Kano kan rushe-rushen da take yi a jihar da yake kawo asarar dukiyoyi na mutane.
Jama'a na cikin mawuyacin hali a garuruwan da ke yankin Dala ta jihar Kano sakamakon hare-haren yan daba. Yan daba sun addabe su da yawan sace-sace da barna.
Jihar Kano
Samu kari